Tuesday, 20 September 2016

IMPORTANT MESSAGE TO THE APPLICANTS

IMPORTANT MESSAGE TO THE APPLICANTS
Dear Citizens,
If you are an N-POWER online applicant, under teaching line specification. Endeavor to please keep checking your mail addresses from this date (19/09/2019). N-power will start sending informations that will require you to answer some questions partaining your specialization or personal details, by updating n-power with these informations, you will be eligible to qualify for what Fedeeal Governnent feels suit you.
Applicants should use their surname and cellphone number to access n-power informations.
-------------------------
Duk Wanda yasan ya cike form din n-power a karkashin "Teaching" line, yau (19/09/2016) shine ranar da zasu fara duba e-mail din su domin amsa wasu tambayoyi na neman sanin kwarewar ka a fannin da ka cike, ko kuma tambayar ka wasu bayanai a game da kai kan ka.
Duk wanda ya cike wannan shafi na n-power, zai rika amfani da sunan mahaifi (surname) da lambar waya (GSM Num) wajen bibiyar bayanan.
---------------------------
Da Allah a karanta a kuma sanar da yan'uwa.

No comments:

Post a Comment